Wasa na 19 a baya nan da suka fafata a tsakaninsu, inda Fulham ta ci É—aya daga ciki da canjaras uku aka doke ta 15. Haka kuma Fulham ta yi rashin nasara a gida a karon farko, bayan wasa na bakwai ...