News

Hukumomin jihar Zamfara sun ce jami'an sa-kai sun yi nasarar kashe mayaƙan Bello Turji fiye da 100 a farkon wannan mako.