News
Yan sanda sun kwace daruruwan kuttu da bututun shan shishar, a kokarin yaki da shaye-shaye wadanda ke taimaka wa wajen gurbata tarbiyyar jama'a musamman matasa tare da saka su aikata muggan ayyuka.
Yaki da sarrafa tabar wiwi Sai dai kuma wasu na ganin kamar an yi tuya an mance da albasa wajen kirkirar cibiyar duba da cewar ba a tanadi wurin mata a cikin ta ba, duk da cewar ana kara samun ...
An samu gagarumar nasara wajen yaki da cutar polio a cikin shekara da shekaru. Cutar na janyo shanyewar bangaren jiki. Sai dai har yanzu akan samu tsaiko wurin yaki da cutar a wasu sassan Najeriya.
Results that may be inaccessible to you are currently showing.
Hide inaccessible results