News

Mai kamfanin shafin sada zumunta na Facebook, Mark Zuckerberg da mai dakinsa Priscilla Chan, za su taimaka da dala biliyan uku domin yaki da cututtuka a duniya.