Sai dai ƙungiyar ta ce tana sa ran zai warware ya cigaba da taka leda a wannan kakar da ake ciki. Ɗanwasan na ƙasar Norwey bai ƙarasa wasan ba, inda aka cire shi a minti 61 da fara wasan bayan ...