News

Cibiyar yaƙi da cutuka a Najeriya ta tabbatar da mutuwar mutane 118 a cikin watanni ukun farkon wannan shekarar sakamakon harbuwa da cutar zazzaɓin Lassa. Wannan na kunshe a cikin wata sanarwa ...
Cutar AIDS tana iya zama annoba ga duniya baki daya sakamakon matakin Amurka na katse taimakon agajin kasashen duniya, kuma tilas a maye gurbin taimakon idan ana neman kare duniya daga shiga ...
Latsa alamar hoton da ke sama don kallon bidiyon. Wannan bidiyo ya yi duba ne kan yadda annobar cutar korona za ta sauya yadda muke aiki. © 2025 BBC. BBC ba za ta ...
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta bayana cewa an samu karuwar cutar kyanda a kasashen Turai a shekarar da ta gabata ta 2024, tare da bayyana muhimmancin yin riga-kafi domin dakile yaduwarta.